Mahimmancin Tsaftace Gaban Macce Domin Mijinta, Yadda Ake Tsaftace Shi

Mahimmancin Tsaftace  Gaban Macce Domin Mijinta, Yadda Ake Tsaftace Shi

 Gargadi: In Baka da Aure Kar Ka Karanta 




Shi fa dan Adam Allah ya halicce shi da son cin abinci, sai dai yan kaɗan daga cikin mutane wanda ba su da lafiya, su ne basu damu da abinci ba.


Ya kamata mu damu da tsaftar abincin da muke ci ta hanyar tsaftace gonar da muke nomawa. In dai ya kasance gona akwai ciyayi marasa amfani (weed), suna iya takura ma daɗi da gardin da abinci zai yi. Ciyayin nan in suka yi yawa suna iya zama matattarar kwayoyin cuta, wanda hakan na iya haifar da matsala ta cuta. 


Za'a iya dinga cire ciyayin nan marasa amfani ta hanyar amfani da manjagara, ko chemical na powder ko ruwa wanda ke iya cire su. Yin haka na daga cikin tsaftar gona.


Duk gonar da aka tsaftace, toh fa Alhamdulillah, Masha Allah ne game da lamarin abincin da aka noma a cikin ta. 


Wannan lamarin na da muhimmanci saboda inganci abinci na daga cikin ingancin lafiya.


Wannan shawara ce nake ba ma'aurata masu gonaki, saboda lafiyar iyali yafi komai. Allah ya ƙara fahimta.


Sunana Pharmacist Musa A Bello, mai baku shawarwari game da amfani da magunguna da kuma lafiyar ku

✍️26th Mau 2023

Post a Comment

Previous Post Next Post