Maganin Kaikayin Gaban Mata Maikyau Mai Saukin Hadawa

 Maganin Kaikayin Gaban Mata Maikyau Mai Saukin Hadawa



Kai tsaye ana cewa sanyin mara shine yake jawo wannan matsala,amma abinda ya kamata mu sani shine ba iya shi kadai yake jawowa ba akwai abubuwa da dama.

 Akwai abubuwa da yawa da ke haifar da wannan matsala, bayan kamuwa da cuta da akan ce yana haifar da wannan matsalar, akwai wasu abubuwa a bayansa.

 Wani lokacin sanya kaya ko underwear wanda ya matse ka yana jawo kaikai wani kuma motsa jiki ko tafiya mai nisa a kafa ko gudu suna jawo masa wannan.


Yadda Ake Gamsar Da Macce Kowacce Iri Ce.


 Akwai karancin tsafta, mutum ya rika sanya underwear kusan mako guda ba tare da an canza shi ba, wasu kuma ba sa barin shi ya bushe bayan sun yi wanka sannan su sanya tufafi, duk suna haifar da wannan matsala.

Koda gaban dadewa yake yana saba yana wari insha Allah idan akai wannan zaa samu waraka 

 Abubuwan da ake buƙata:

 1. Man Darbejiya

 2. Man tafarnuwa.

 3. Man zogale.

 4. Man kwakwa.

 Yadda ake hadawa:

 Da farko zaka samu kowanne daga cikinsu, amma ka tabbata ka samu na asali masu kyau saboda biyan bukata, kuma kowanne yana samuwa a Islamic chemist.

 Idan ka saya kowanne, auna shi da murfin kwalban.

 Sai a hada su waje daya a shafa a wurin da pimples ya bayyana ga namiji, idan ya takura sai a bar shi, sai a yi wanka a bar shi ya bushe, sai a shafa wannan maganin a wurin sannan a sa tufafi. , sannan a yi kokarin canza rigar a kowane kwana 2. .

 Idan mace tana da kuraje ko kamuwa da cuta na dogon lokaci ko kamuwa da cuta, sai ta sami auduga ta shafa mai a jikinta. Zata kwanta ta danna gabanta. kuma a sha ruwan dumi, a guji shan ruwan sanyi.

 Allah yasa mu dace.

Post a Comment

Previous Post Next Post