Siffofin Mace Ta Gari Guda Saba'in (70)

 Siffofin Mace Ta Gari Guda Saba'in (70) 



1 mai biyayya ga mijinta.

2 mai jin tsoron Allah

3 mai biyayyah wa iyayyen ta

4 mai kula da addinin ta

5 mai nutsuwa

6 mai kamun kai da rike darajar ta 'ya mace

7 mai gaskiya da rikon amana

8 mai taimako

9 mai tausayi

10 mai tarbiyyatar da yaranta

11 mai aiki da iliminta

12 bata yaudara

13 bata karya

14 mai kiyaye kanta

15 mai gudun aikata sabon Allah

16 mai gudun zina

17 mai yarda da kaddara

18 mai son zaman lafiya

19 mai hakuri

20 mai taimakon iyayenta

21 mai shiga takamala

22 mai iya lafuza mai kyau

23 mai kunya

24 bata da masifa

25 bata da hayaniya

26 duk maganar dazata fada takan fadi mai amfani

27 mai kula da hakkin mijinta

28 bata daga muryarta wa mijinta

29 bata maganar da bashi da amfani.

30 mai ilimi

31 mai godiya ga mijinta duk abinda yabata.

32 mai yiwa mijinta addu'a

33 mai yiwa mutane fatan alkhairi

34 mai zama da mutane da zuciya daya,

35 mai nufar mutum da kyakkyawar zuciya na alkhairi

36 batayin hassada

37 bata yin kwadayi

38 batayin dogon buri

39 mai kamun kai a duk inda tashiga

40 mai son taimako

41 mai kula da mutuncin kanta

42 batayin wulakanci

43 bata kula wasu samarika masu sex chart

44 mai rufawa mijinta asiri

45 mace tagari batayin zagin 'ya'yanta idan sun bata mata rai takan masu nasiha

46 mai daukar rayuwa a sauwake

47 mai yawan tunawa da akwai mutuwa

48 bata gulma ko munafurci

49 mai yawaita istigifari

50 mai yawaita salati ga manzo

51 mai yawaita karatun Al'qur'ani mai girma

52 bata canja halittan (bleaching)

53 mai godiya ga Allah

54 bata daura wa mijinta nauyin abinda bai dashi tace sai ya mata.

55 mai tausayin mijinta

56 mai kula da hakkin makwaftanta

57 mace tagari bata bin bokaye ko 'yan tsubbu

58 mai son farantawa mijin ta rai

59 mai kaunar danginta

60 mai kaunar dangin mijinta

61 mai kaunar iyayen mijinta

62 mai kaunar kishiyarta da zuciya daya 

63 mai son sada zumunta

64 mace tagari akwai tsafta

65 mace tagari bata son ganin fushin mijinta

66 mace tagari mai kiyaye dokokin Allah

67 mace tagari bata mummunan kishin haukan dawasu matan keyi

68 mai son ya'yan mijinta 

69 mai hankali da nutsuwa

70 mai tarbiyya da cikar kamala

Post a Comment

Previous Post Next Post