Yadda Ake Tashin Miji Daga Bacci

Yadda Ake Tashin Miji Daga Bacci



LALLE WANNAN YA KAMATA MATA KU LURA.

Saboda rashin iya tashin miji a barci yanasa

miji ya tsani matarsa......

Tashin miji daga bacci suna dayawa.

Ga daya daga ciki.

Lokacin da kika iso daf da gadonku zaki hau gadon ne a hankalii.

sai ki kwanta a kan qirjinsa a hankali.

ki komar da kanki ki kwanta.

lalle tabbas zai ji numfashinki.

sai ki dan dago kisa bakinki daidai kunnensa kidan hura iska kadan nan take zaidan motsa yana bude idonsa sai ki sakar masa murmushi.

Saiki sakar mashi murmushi kikai Bakinki anashi kiyimasa.

""hot kiss "" kadan sai ki fara magana kamar

haka ""dear lalle barci yai dadi sannu farincikina nazo tashinka ne, ""Sweety nah karka makara pls tashi muje toilet.

kina magana irin ta mata masu iya sarrafata.

kina gama magana saiki tashi ki riqe hannun abinki, ki rakashi har toilet tabbas zai biki kamar raqumi da akala amma karki tsawaita ku wuce tacan ba ruwana.

Amma fa ki tabbata kin rigashi yin wanka kafin

kizo tashin sa, Yana bude idanu zai ganki tsafta.

tauraru, wannan kyan zai zauna mishi a kwakwalwa bazai rinka mantawa da keba koda yana zaune a office ne.

Post a Comment

Previous Post Next Post