Farji Budadde Mai Wari, Yadda Za a Magance Matsalar Warin Da Buɗewar
Wasu matan idan ana jima'i dasu sai kaji bakinsu na fitar da wani wari wari, kuma kaji gindin ya bude da yawa
MAGANI ;
Kisamo wadannan abubuwa kamar haka:
1. ganyan magarya
2. ganyan bagaruwa
Karanta Wannan: Yadda Ake yin Manja
sai ki nikesu ki jikasu da ruwa dan kadan, sai kimatse Lemon tsami guda 1 a ciki kisanya dan sabulun salo kadan aciki sai kisamo 'yar auduga ko tsumma mai kyau mai laushi ki tsomashi ciki kidinga goge farjinki dashi,Domin haddaden ingantaccen hadin maganin matsi Wanda zai matse ki kamar budurwa zaku iya Neman mu.
MAGANIN SANYI NE SADIDAN.
SHARE
1. Citta danya
2. Tafarnuwa
3. Kurkum
4. Lemon tsami
5. Zuma
Ake hadawa a dafa a rika sha sau 2 a rana.
Post a Comment