Alamomi 6 Na Gamsuwar Mace A yayin Jima'i Da Ita -

 Alamomi 6 Na Gamsuwar Mace A yayin Jima'i Da Ita - 



Ba duka maza ne suke iya gane inzalin mace a yayin Jima'i ba, kuma kowace mace akwai irin salon da take yi a yayin da take ko kuna za ta yi inzali. Ga kadan daga cikin alamomin da mata suke nunawa lokacin da za su yi inzali. 


1. A yayin da kake cikin jima'i da uwargida a lokacin da gumurzu ya kai gumurzu idan har ta kasance ma'abociyar yin kuka ce a yayin Jima'i, idan tazo kawowa zaka ji kukan nan ya kara matukar karfi fiye da yanda take yinsa a baya, da zaran ka kula da hakan, sai ka kara himma wajen shiga da fitar azzakarin sama da yanda kakeyinsa a baya da matukar sauri da karfi, hakan zai yi matukar tasiri da taimaka mata wajen yin inzali cikin matukar dadin da har soyayyarka sai ta karu a zuciyarta


2. Wata Kuma idan tazo inzali zaka ji ta yi matukar kankameka matsewa ta gaske tamkar zata balla sassan jikinka gunduwa-gunduwa ba tare da ta sani ba. Anan ma sai ka kara saurin shiga da fitar azzakarinka cikin farjinta sossai da sosai. 


3. Wata Kuma baza ta kankameka ba, Kuma bata kuka sai dai zaka ji tana nishi a yayin da tazo inzali zaka ji nishinnan yana matukar kara karfi da sauri.


4. wata Kuma zaka ji tana sambatu kala-kala a yayin Jima'i, ita ba sai ka wahalar da kanka ba, domin da kanta zata fada cewar kayi da sauri, ko tace kayi da karfi, ko tace cigaba zan kawo.


5. wata zata kankame zanin gado kamar zata rabashi gida biyu duk za ka ga ta rikice ta fita a hayyacinta. 


6. Wata zaka ji a yayinda kake sukuwa a samanta idan tazo inzali zaka ga tana taya ka ta hanyar kara turo maka farjinta sosai a gabanka da sauri da karfi, tana juye-juye da yin shessheka Mai karfi da sauri da sauransu.


Wadannan sune hanyoyi ko kuma alamu 6 na da ake iya gane gamsuwar mace a yayin da ake yin Jima'i da ita.

Post a Comment

Previous Post Next Post