Cututtuka Da Suke Jawo Raunin Gaban Namiji Wanda Ya Kamata Ku Sani.
Ana yawan cewa sanyin mara shine yake jawo gaban ya kankance ko saurin kawowa ko rashin jina dadin jima'i,to a gaskiya ba shi kadai bane ga wasu daga cikin Cututtukan:-
1. Ciwon hanta
2. Ciwon Koda
3. Ciwon Zuciya
4. Cutar Damuwa (depression)
Bayan wadan nan Akwai psychological matsalolin na kwakwalwa da tunani.
1. Rashin hutu
2. Rashin ishashshen barci
3. Yawan Bacin Rai
4. Fargaba da tsoro yayin jima'i.
5. Rashin jituwa tsakanin ma'aurata.
Wadan nan kadan kenan daga matsalolin mazakuta wafan da basa da Nasaba da sanyin mara.
Saboda haka ba kowacce matsalar mazakuta sanyi ke jawowa ba.
Mun gode🙏
Post a Comment