Gajeren Bidiyon KRISHNA 4 Sabon Shirin Da India Keyi Akan Cigaban KRISHNA wato Krish 4

Gajeren Bidiyon KRISHNA 4  Sabon Shirin Da India Keyi Akan Cigaban  KRISHNA wato Krish 4 


Danna Hoton Domin Kallon Shirin 


Idan Kana Son Saukewa Danna Download 

Kamfanin Da Suka Yi KRISHNA na 3 Suna Shirin Daukar Na Hudu.

 KRISHNA dai Shiri Ne Wanda Director Radha Krishna Jagalmurdhi Ya Shirya Ya Rubuta, Kuma Ya Bada Umarni.

Director Shirin Dai ya fadawa duniya cewa zasu cigaba da daukar sabon shirin tunda har jama'a suna so. 


Ya kuma ce mutane da yawa suna magana akan me zai hana a maida shi Series kuma hakan abu ne mai kyau, don haka zasu duba yiyuwar hakan.

Post a Comment

Previous Post Next Post