Sabuwar Ingantacciyar Hanyar Matse Gaban Macce Mai Saukin Hadawa Wanda Bashida Illa
1-KANUN FARI:
kisamu kanun fari kidinga jiqawa kinasha har sai ya salamce saiki sake jiqa wani yanasa jikin mace dumi yana maganin sanyi sannan yana ciko gaban mace.
2-LALLE
Kisamu lalle kidinga tafasashi kina shiga ruwan yana maganin sanyi yana matse mace.
3-TSAKIN KUKA
Kisamu tsakin kuka ki dinga zubawa agarwashi kina tsugunnawa yana hana gaban mace wari kuma yana matse mace.
4-KANUN FARI
Kisamu kanun fari kizuba akan garwashi kidinga tsugunnawa akai yana matse mace sosai.
Jin Zafi Yayin Saduwa Me ke Kawo Hakan?
5-FARIN MISKI
Kisamu farin miski kidinga dangwalowa da abin goge kunne kina matsi dashi zakisha mamaki.
6-MANZAITUN
Kisamu man zaitun ki hadashi da man hulba da man kanunfari kidinga matsi dashi hummm ba a magana yar uwa.
Sirrin Gyaran Maza. Kana Son Gyaran Azzakarinka Don Kyautatawa Uwar Gida?
7-SASSAQEN BAURE
Kisamu sassaqen baure kidafashi da qaro kidinga shiga
8-SAIWAR ZOGALE
Kidafa saiwar zogale da ganyen magarya kidiga farin miski kizauna aciki wlh zakisha mamaki yar uwa
Agwada zaa dace insha Allah
Post a Comment