Musan sunayen turanci na wasu kayan abinci da itatuwa wadanda muke yawan mu'amala dasu, domin masu binciken amfaninsu ga lafiyar jiki.
1 - Doddoya (Scent Leaf)
2 - Dinya (Black Plum)
3 - Dorawa (Honey Locust)
4 - Gujiya (Bambara Nut)
5 - Goruba (Doum Palm)
6 - Kadanya (Shea)
7 - Kabewa (Pumpkin)
8 - ’Ya’yan Kalaba ko Kuka (Baobab Fruit)
9 - Kurna (Ziziphus)
10 - Lansir (Cress)
11 - Ridi/Kantu (Sesame Seed)
12 - Rinji (Senna)
13 - Aya (Tigernut)
14 - Zogale (Moringa)
15 - Magarya (Jujube)
16 - Tsamiya (Tamarind)
17 - Aduwa (Balanites)
18 - Mummuki (Bread)
19 - Kanya (Ebony tree)
20 - Danya (Sclerocarya Birrea)
21 - Goro (Kolanut)
22 - Gwate (Porride)
23 - Tuwo (Fufu)
24 - Kunu (Gruel)
25 - Awara (Tofu)
26 - Dumame (Recheuffe)
27 - Dambu (Chicoins)
28 - Fura (Millet Flour Balls)
29 - Rama (Jute)
30 - Abarba (Pineapple)
31 - Kankana (Watermelon)
32 - Ayaba (Banana)
33 - Lemun Tsami (Lemon)
34 - Kanumfari (Cloves)
35 - Hulba (Fenugreek)
36 - Kirfa (Cinnamon)
37 - Kanwa (Potash)
38 - Shuwaka (Bitter Leaf)
39 - Albasa Mai Lawashi (Spring Onions)
40 - Na'a Na'a (Mint Leaf)
41 - Tafarnuwa (Garlic)
42 - Shambo (Chilli)
43 - Alayyaho (Spinach)
44 - Gauta (Bitter Egg)
45. - Yalo (Garden Egg)
46 - Dabino (Date)
47 - Masoro (Black Pepper)
48 - Barkono (Birds Eye Chilli)
49 - Kimba (African Black Pepper)
50 - Baure (Fig)
52 - Accha (Fonio)
53 - Habbatus Sauda (Black Seed)
54 - Farar Wuta (Sulphur)
55 - Namijin Goro (Bitterkola)
Post a Comment