Maganin Malaria Da Kuma Ciwon Typhoid Ga Manya Ko Yara Wanda Basa Son Allura
Sau da yawa nasha daukan alkawari akan zanyi bayani akan maganin zazzabin typhoid da maleria but amma lokaci baya bani damar yin bayani akan abubuwa da yawa da nake son bayani akai domin amfanuwar al'umma baki daya.
Ga duk masu wannan larurar sai suyi kokarin Neman wadannan Abubuwan kamar haka;
1. Ganyen Dogon Yaro
2. Ganyen Gwanda
3. Ganyen Lemu
4. Ganyen Rai Dorai
5. Tagargaje
6. Bawon Abarba
Sai a wankesu baki daya adafa sosai Bayan ya dahu sai a barshi ya huce sai a dinga shan 125 ml sau biyu a rana har tsawon kwanaki 7 da yardan Allah za'asamu lafiya.
Idan kuma ya kumbura hanji ne bayan ruwan maganin ya dahu sai ayi salala a dinga shan shi safe da yamma.
Allah yakara mana lafiya da zama lafiya.
Post a Comment