Wasu Tambayoyi Guda 5 Dana Amsawa Mata Akan Jima'i
1: Ta yaya zan rabu da tusan gaba a lokacin jima'i?
Shi tusan gaba yana faruwa ne a lokacinda iska ya shiga gaban mace a yayin jima'i. Duk motsin datayi iskan zai rika fita kamar tusa.
Akasarin mata suna famadashi, ba wani abun damuwa bane musamman ga matan da suke da girman gaba.
Hanya mafi sauki shi ne ki kiraka kula da gabanki sosai duk banyan kwanciya da mijinki. Yin ruwan dumi da hanyoyin matsai farjinki sune manyan hanyoyin magance shi.
Sai dai wani abu da zai baki mamaki shi ne, wasu mazan suna son jin karan fitar wannan iskan kamar yadda nazari ya gano.
2: Ta wacce hanya zan taimakawa mijina ya samu karfin jima'i idan muna saduwa?
To da farko aikin dake gabanki shine kokarin gano bangarorin da mijinki yafi so a tabamasa ko ayi masa wasa dasu.
Domin ki tabbatar da hakan ki nemi sani daga wajensa ko wadannan wuraren daki ganosu yanajin dadin wasan da kike masa dasu.
Ki kuma gano maike sashi saurin zuwankai ko kuma jinkirin zuwa. Wadannan duka hanyoyine da zaki taimakawa mijinki a lokacin jima'i ne.
3: Mai yasa bana kawowa a lokacin jima'i?
Lamari yadda bincike ya tabbatar, kashi 18 ne cikin 100 na mata suke iya samun gamsuwa na jima'i ta hangar shigar azzakari cikin farji.
Akasarin mata wasannin dasu ne ke sasu kawowa amma ba shigan azzakari ba.
Wasa da dantsakan mace kamin jima'i ko a lokacin jima'i shine babban hanya mafi sauki da saurin gamsar da mace, wanda akasarin maza basayi. Don haka lafiyanki lau kawai ku sake dabaru kwanciyan da kuke yi.
4:Wacce hanya zai bi na rage girman farjina?
A darusanmu na baya munyi bayanin wasu hanyoyi da mata zasu yi amfani dasu wajen tsuke farjinsu. Ana iya duba darusanmu na baya domin cikenken bayani. Sai dai yana da kyau duk bayan kammala jima'i mace tayi amfani da ruwan dumi da gishiri da garin hulba a cikin ruwan domin wanke gabanta dashi.
Akwai wani motsa jiki na farji da ake masa lakabi a turance da suna"Kegel exercise" a lokacin da mace ke fitsari zata matsai fitan fitsari kaman na tsawon dakikoki 10, sai ta sakeshi ta sake rikeshi, tayi hakan kamar say uku a rana a duk lokacin da zata yi fitsari yana tsuke gaban mace maza kuma yana maganin zuwa da wuri.
5: Ina G-spot yake a jikin mace?
Binciken dana gudanar babu wani bangare a jikin mace da yake amsa sunan G-spot. Illa kawai duk wani bangare na jikin mace dake saurin sata gamsuwa ana iya kiransa da wannan sunan.
Wanda akasarin matan dasuke son sakace suna sone a rika tabamusu can cikin kuluntun gabansu wanda yake saurin gamsarwa sai mafi yawan mutane suka dauka nan ne G-spot.
Muna maraba da tambayoyinku akan abubuwan da suka shafi zamantakewar are da kyautatuwan iyali.
ummancyunar@gmail.com ga mata masu son tura tambayoyinsu.
Post a Comment