Sahihin Maganin Warin Gaba Yadda Ake Tsaftace Shi Sai Maigida Yaji Kwadayin Lasawa

 Sahihin Maganin Warin Gaba Yadda Ake Tsaftace Shi Sai Maigida Yaji Kwadayin Lasawa 




Warin farji abu ne da mata ke fama dashi a fadin duniya wanda suke iya saminsa sau daya ko biyu a rayuwarsu,abubuwan dake kawo irin wannan abu kala kala ne kamar su infection.cutukan saduwa,rashin kula. alummata na wallafa.


1. In warin farji daga infection ne yana farawa da kaikayi,gun yayi jaa da ciwo,wannan abu nasa mata suji kunya

Sa panties na cotton yanasa farji ya samu iska,hakan zai rage warin da wuri da yawan canja pant din duk awa 12 sabida tsaftace gun.


2. Rage wanka da ruwan mai zafi sosai sabida zaina kasha miki important bacteria na farjin


3. Rage shan abu masu suga a cikinsu


4. Daina sa kayan dazasu na matseki ko kamfe


5. Rage yin douching


6. Wanke farji da yogurt ko kit soma wani abu kamar soso cikin yogurt din saiki saka sosan cikin farjin yayi kamar awa 2-3


7. Amfani da APPLE CIDER VINEGAR: yana taimakawa kwarai wajen kawar da warin farji, zaki samu kofi daya na ruwa saiki hada da chokali 1-2 na ACV din kisah ko wace rana,ko ki zuba kofi biyu cikin ruwa a abin shiga ki shiga ciki tsahon munti 20 duk sati ko kiyi yadda Mukai bayani akan yogurt


8.Cin abubuwa masu dauke da vitamin c,wannan shima na taimako wajen kara rigakafin jiki.


9.Amfani da “bakin soda” yana taimakawa wajen kawar da warin farji,kiasaka rabin kofi a cikin ruwa saiki shiga ciki tsawon minti 20,bayan nan saiki wanke da ruwa da kuma clean towel


10. Wanke farji kafin sex da kuma bayan sex ya zama kina aikatawa ko yaushe


11. Cin citrus fruit kamar su lemo,inibi sunada vitamin c sosai


12. Ki dan fesa turare kadan a cinyoyinki da gwiwa,hakan zai dansa kanshi


13.Amfani da ganyen goba na taimakawa sosai wajen kawar da wari


14. Dena wanke farji da sabulu,sabida wasu nada chemical din dazasu kasha miki bacteria masu amfani a farjinki


MAHADIN GYRAN GASHI YADDA GASHINKI ZEYI BAKI YAYI KYAWU SOSAI.

"

"

"

wannan hadi zai taimakawa mace wadda gashin ta yake yawan

lalacewa, lnsha Allahu gashinki ba shi ba karereyewa zai rinka

laushi kuma ya Kara tsawo kuma idan har kina Son kada ya lalace to kina iya samun wannan kiyi amfani dashi.


¹1-Ganyen magarya se

Ki dakashi kina yin amfani dashi wajan wanke kanki, kina wanke gashi da shi, yana kara karfafa gashi ya kuma hanashi zubewa.

Ko kuma ki nemi:

1-'Danyen kwai kwara-2

2-Sabulun salo gwangwani 1

3-Garin shanmar roba 'daya.

Se kisa kwainki amma banda kwan duwar (kwainanuwar) farin kadai Zaki yi amfani

da shi, sai ki zuba sabulun salo a ciki, ki matse se ki zuba garin

shammar a ciki, sai ki wanke Kai da shi, idan har kina yin wannan

hadin lallai kanki zai yi gashi mai kyau insha Allah


MAGANIN ISTIMNA'I (MASTURBATION)


Istimna'i shine biyawa kai bukata ta hanyar amfani da hannu ko makamancinsa.

Ga kadan daga cikin matsalolin da ke haifarwa kamar haka:-


1. Rama.

2. Matsananciyar kasala.

3. Yawan matuwa.

4. Rikicewa acikin ayyuka.

5. Kankancewar gaba, ga maza.

6. Rashin ni'ima ga mata.

7. Karancin sha'awa ga maza da mata.

8. Saurin kawowa lokacin jima'i.

9. Rashin karfin jima'i ga maza.

10. Raunin hadda

Da sauransu.




Post a Comment

Previous Post Next Post