Ire-iren Farji Da Sunayensu Da Fa'idarsu Yayin Saduwa Da Iyali

 Ire-iren Farji Da Sunayensu Da Fa'idarsu Yayin Saduwa Da Iyali




Kamar yadda muka fadi yadda nau’ikan Al’aurar maza yake.


Suma mata suna da na su kalolin farji wanda har kawo yanzu ba a iya cewa ga iyakar nau’in su ba. Amma dai wanda suka fi fice zamu fadi guda uku kachal daga cikin su.

Kuma wani Abun mamaki su kan su matan da yawan su basu San Yaya suke ba, balle har su san Yaya zan kula na kuma gyara da adala kai na ba.

Hakika suma mata suna da nasu kalar farji wanda masana suka baiyana wasu daga ciki, Amma saboda masu gandar karatu zan fadi Guda uku kawai da kuma baiyana yadda suke a takaice.

Gasu kamar haka :-

*1- RIJIYA GABA DUBU*:- wannan wani irin farji ne wanda galibi ba kowane namiji ke iya gamsar dashi yayin jima’i ba, sai Wanda ke da ilmin jima’i,kuma galibi sai Mai dogon mazakuta.

Bugu da kari anfi samunsa a jikin DOGAYEN MATA musamman Sirara, matan dake dauke da wannan suna da karfin sha’awa ta yadda ba wuya abu kadan da ya danganci lamarin jimai zai motsa su. Nan da nan zaka ji Sun jike SHARKAF.

sannan basu cika gajiwa a wajen jima’i ba, ko Round nawa ka nema they are welcome.

*2 – RIJIYA MAI MUKULLI*:- irin wannan farjin Gaskiya bashi da yawa, domin duk wadda Allah ya bawa irin wannan to fa ya gama mata komai ta bangaren jima’i. Domin bata bukatar shan wani Abu na karin ni’ima ko matsi. 



Hasali ma shine Farjin da Mace ko haihuwa nawa tayi duk sanda namiji zai shiga sai yaji kamar ranar zai fara shiga. Sannan da wuya ka sami kafewar *ruwan dadi* a cikin sa. Sune kana jima’i dasu suna feso ruwa. Mai sulbi. Allah ka azurtamu da mata masu irin wannan farji

Sannan Yawanci mata DOGAYE MASU JIKI DAI DAI Misali ba LUKUTAYE ba sun fi kasancewa dauke da wannan Farjin

*3 – DUNDUBUS*:- shi Kuma irin wannan farjin Gaskiya ba a cewa komai. Domin duk wadda ta sami kanta da irin wannan sai dai muce mata sorry 


Karanta Wannan: Salon Tsotsan Farji Ayayin Saduwa Domin Gamsar Da Iyali

Farji ne wanda yake kafewa, babu danshi galibi ma sai anyi dogon wasanni ake iya samun ruwa ni’ima a cikin sa,wani lokacin ma mijin Mai irin wannan Farjin sai yayi amfani da yawu ko Baseline ko Man ayu Sannan zai sami yin jimai Dadin rai tare dasu. kuma sometimes da zarar namiji yayi zuwa daya shike nan ta kafe Kaf.

Duk kuma son sa da ya koma a lokacin Gaskiya zai masa wahala idan kuma ya matsa to dashi da ita duk suna iya jin ciwo. Ma’ana ita farjin ya kuje, shi Kuma kan azzakarin sa ko jikinsa ya sale.

Kuma wani abun Tausayi ma shine yawancin masu wannan farjin ma basu fiya jin sha’awa ba. Wanda hakan na haifar musu da samun rashin jituwa da mazajensu.

Note:- Mata ku rika yin rigakafin maganin infection, ba wai sai zaki yi aure, ko kuma kin je an fada miki kina dauke da shi. 80% na matsalar ku ta Fannin Jimai infection ke haddasa muku.

Allah ya sa zaku amfana kuma ku ilmantu

Post a Comment

Previous Post Next Post