Domin Karin Ruwan Maniyyi Ga Maza Da Mata
Yan uwa da yawa suna yawan tambaya ta maganin dazai kara ruwan maniyyi ga masu karancin sa ko wadan da nasu ya tsinke, insha Allah ga wata hanya wacce zata taimaka matuka.
A samu Dabino a bare shi a cire kwallon cikin sa,sai a jika shi ya kwana daya, sannan a zuba shi a blender a nika shi sosai.
Sannan a kawo zuma a hada da wannan Dabinon da aka nika a hade su waje guda,amma kar yayi kauri sosai.
Za'a rika shan babban chokali 4 da safe kafin a karya, chokali 4 da yamma haka har tsawon sati 2.
Sannan yawan cin miyar kubewa ma yana kara ruwan maniyyi,haka nan cin kifi ma yana taimakawa,motsa jiki ma haka.
Wallahu a'alamu.
LIKE AND SHARE.
INGANTACCEN MAGANIN SANYI(INFECTION)
Wanna magani ana hada shi domin magance matsalolin sanyi kamar haka.
1. Sanyi maisa fitar farin ruwa.
2. Sanyi mai dauke sha'awa.
3. Sanyi maisa kaikayin gaba da kuraje.
4. Sanyi mai saka rashin gamsuwa tsakanin ma'aurata.
5. Sanyi mai sa kaikayin matse matsi.
6. Sanyi mai sa kankancewar gaba.
7. Sanyi mai hana mace daukar ciki.
Danna Nan Domin Karanta Amfanin Goruba A Jikin Dan Adam
Ga mai bukatar wannan magani sai ya tuntubi :
Post a Comment