Amfanin goruba Ajikin Dan-Adam

 Amfanin goruba Ajikin Dan-Adam 



Maganin basir 

Maganin Hawan jini

Maganin ciwon qoda 

Ciwon hanta 

Ciwon shawara 

Ciwon mara 

Ciwon sanyi 

Ciwon taipot (typhoid)

Ciwon maleriya(malaria)

Zafin jiki

quraje 

Kashin jini 


Yadda ake amfani dashi za'a samu goruba dadama ayi garinsa ko asayo garinsa 


mai fama da ciwon basir da typhoid zai zuba garinsa cokali 2 da garin arrabi cokali daya acikin madara yariqasha har sati daya.


Mai fama ciwon sanyi da ciwon mara ya samu garin goruba cokali daya da garin tafarnuwa cokali daya ya zuba a madara yasha sati biyu

Karanta Wannan: Farji Da Sunayensu Da Fa'idarsu Yayin Saduwa Da Iyali DANNA NAN

Mai fama da ciwon malaria da zafin jiki ya samu goruba cokali biyu da garin rai dore cokali daya da garin zunzuna cokali daya ya hada ya zuba a madara yasha sati daya, 


Mai fama da ciwon hawanjini da qoda yasami garin goruba cokali uku da garin ganyen dankali cokali biyu da garin zogala cokali biyu da garin ganyen tumatiri cokali biyu ya zuba a madara yasha sati uku 


Mai fama da ciwon hanta ya samu garin goruba cokali biyu da garin kalkashi cokali biyu azuba aruwan zafi Asha har sati uku .


Mai fama ciwon quraje ya sami ya sami garin goruba cokali daya da garin goga masu cokali daya ya hada da madara yasha sati daya


Mai fama da ciwon shawara ya sami goruba cokali biyu da garin mujirya(jinjirya) cokali biyu da garin tafarnuwa cokali daya Asha da madara sati daya 


Mai fama da kashin jini ya sami garin goruba cokali uku da garin sabara cokali daya da garin ganyen dorawa cokali daya Asha da madara sati daya 


Abin lura, madaran shanu kuma kafi daya ne karya wuce, daga dandalin magungunan mata


A daure arika share (turawa/jama'a) domin Amafanuwan Al-umma

Post a Comment

Previous Post Next Post