Yadda Ake Tsokana Sha'awa Kafin A Fara Kwanciyar Jima'i.
A rayuwar Jima'i ana son komai ya kasance cikin tsari ne, don haka kada ka sadu da iyalinka kamar mai Saduwa da dabba. Kafin ka sadu da ita da farko ku fara da cin wani abinci mai dadi.
Karanta Wannan: Yadda Ake Gyaran Jiki Da Gwaiba
Bayan wannan sai ku yi wasa ko dai tsokana ko wasan Lido ko wani wasa dai daga sai ku fara da taba jikin juna.
Post a Comment