Shin Idan Namiji Yai Releasing Amma Macce Batayi Ba Za'a Iya Daukar Ciki?
Samun Gamsashshen Jima'i bakaramin mahimmin Abu bane wajan samar da girmamawa, kulawa da kaunar juna tsakanin ma'aurata, sannan kuma iyawane.
Ba abun kunya bane don ka tsaya ka fahimci iyalinka, ka koyi yarda zaka inganta lafiyar aurenka, da yawan magidanta musamman a wannan lokaci basu da ilimin common"fore play" Saboda girman kai ko kaji abunda dariya ma wai kada ta Raina shi shyasa baya wasa da ita. Wanda hakan kuma shikesa da bukatar su ta biya sunyi release sai kaga suna kokarin tashi subar matar akwance batare da ta sami gamsuwa ba inda hakan bakaramin discouragement bane ga ita uwargida wanda karshe wannan shine zai jawo Raini a tsakaninku koma ya kashe ma aure baki daya. Shyasa da yawa sai kaji complain din mazajen shine saurin inzali yana ganin kamar lfy matar tafishi bayan kuma wlh ba haka bane Kaine a birkice.
Karanta Wannan: Alamomin Da Mutum Zai Gane Yana Da Aljannu
Don haka dangane da wannan tambaya tabbas Ciki (Pregnancy) zai iya shiga koda uwargida ita bata kawo ba, kawowarta baida alaka da cikin saide yana sa asami saduwa mai dadi, ciki ka iya shiga musamman idan wajan irin kwanakin 12, 13, 14, da 15 da kammala haila ne. Sannan wani amfanin kawowar tata zai kara stimulating din majina-majinar bakin makogoron mahaifa (uterus) inda maniyyin namijin kan iya shiga ya gangara mahaifa nan da nan cikin minti 3 ----- 7. A kimiyyance anfiso kowa ya kawo hakan kan samar da 85% chance na shigar ciki matukar suna da healthy sperm cells.
Post a Comment