Hadin Nonon Raƙumi Domin Wasu Cututtukan Mata Wanda Ba Kowa Ya Sani Ba

Hadin Nonon Raƙumi Domin Wasu Cututtukan Mata Wanda Ba Kowa Ya Sani Ba 



Ga kadan daga cikin Amfanin sa a jikin dan Adam

1-Yana taimakawa wajen kaiwa da kawowar jini a cikin jiyojin jiki(proper blood circulation)

2-yana maganin kumburin ciki dama ciwon ciki.

3-Yana sa girman jikin dan adam.

4-Yana kare cutukkan dake yiwa ciki da hanjin cikin dameji(celiac disease)

5-yana aiki dan tabbatarda lafiyar zuciya.

6-Yana maganin ciwon suga (diabeties).

7-Yana maganin kazuwa.

8-Yana kare qoda daga kumburi (kidney imflammation) ya kuma kare mafitsara da sauwake fitar fitsari ba tsaiko(renal protection) 

Karanta Wannan: Basma Ko Nasma Page 1 Hausa Novel 

9-yana maganin cutukan daji waton (cancer) kama daga kansar mamma,ciki,huhu,ko ta fata waton (skin cancer)

10-masu fama da kumburin ciki da yawan rugugin ciki da tashin zuciya da bayan gari mai wahala sai su rinqa shan nonon rakumi.

Abin sadaqa ayiwa Annabi Sallallahu alaihi Wasallama salati

Post a Comment

Previous Post Next Post