Hadin Dauwamammiyar Ni'ima Wacce Akeyi Da Sirrin Baure

 Hadin Dauwamammiyar Ni'ima Wacce Akeyi Da Sirrin Baure 



(1) Idan kin samu sassaken baure sai ki wanke da ruwa,ki zuba sassaken atukunya ki zuna ruwa da yawa yaddahzaisha kan sassaken ki tafafsa sosai..idanya dahu sosai sai ki sauke ki tace ki zubazuma ko sukari da kanin fari a cikinruwan da kika tafasa ki mayar kan wutaya kuma tafasa, sosai,sannan ki sauke kitace, ki zuba a jarka ko robar swan ko jug kisa a firinji,kullum kisha kofi 2 safe da yammah, wallahi sai kinsha mamaki zakiyi ta zuba, ni'ima zata saukar miki..mai gida zai zaiyi ta zumudi.

Karanta Wannan: Banbancin Dake Tsakanin Ruwan Maniyi Da Kuma Ruwan Ciwon Sanyi

(2) Ki shanya sassaken baure ya bushe sosai, adake miki shi da barkono dacittah da masoro yayi laushi sosai, kinyiyajin mata na sassaken baure kenan..kidinga zuba wa a bainci ko romo kinasha kasanki zaiciko ,gabanki ya gyaru mai gida yajiki zakwai.._


(3) Ki daka sassaken baure da dan kumasa,su daku lukwui, ki dibi garin cokali 2 kidafa kaza ko nama dashi..ki cinye kisha romon. Gabanki zai tsuke yaita tsattsafo da ruwa.

.

MATALAR SAURIN KAWOWA:


   A samu wadannan mahadan kamar haka:-


-nono kofi babba.

-inibi busasshe Rabin karamin cokali.

- garin na'a-na'a babban cokali.

- kaninfari Rabin karamin cokali.

-habbatussauda karamin cokali.

- zuma cokali biyu babban.


da farko sai a samu babban kofi nanono sai a zuba wadannan mahadan aciki , sai a sha za'a yi haka har tsawon sati hudu ko.

     

Kuma Bayan kawowar farko, kawowa ta biyu na zuwa da lokaci mai tsawo kafin mutum ya sake fitar da wani maniyyin a karo na biyu. Don haka idan mutum yana son ya daɗe bai yi inzali ba to ya tari jima'i a karo na biyu wanda zai bashi lokaci mai tsawo kafin yayi inzali dan biyan buqatar matarsa.

:

Post a Comment

Previous Post Next Post