Dalilin Da Kesawa Macce Ko Namiji Ƙarancin Sha'awa Da Kuma Yadda Za A Magance Insha Allahu
Dalilan da ke haifar da Qarancin sha'awa ga wasu mata............
Nakan samu korafi (both maza da mata) akan qarancin sha'awa/ni'ima da wasu matan ke fuskanta, wadda hakan yake haifar musu da rashin jin dafi da samun gamsu a shimfida.
Kwanki chan na taba rubuto su, sai dai amsar da na bama wata da safennan yasa na ce barin sake sharing da ku.
Kamar komi, sanin hanyar da za'a magance abu sai dole mutum yasan dalilin da ya haifar da matsalar, wannan zai fi bada damar sanin inda mutum zai bada shawara, dan wani ba maganin mata ne kadai matsalar ba, wani theraphy ne wani shawarane wani kuma maganin ne.
Ga list din wasu daga cikin dalilan da yasa wasu mata ke samun qarancin sha'awa/ni'ima lokacin saduwa.
(Tun da kikayi aure ne kike fuskantan hakan ? Ko bayan kinyi aure ko after kin haihu ?
Because for you to understand why you are facing that and how to find solution you need to know the why you are having that challange).
So many things might play a role like,
1. It could be your nature
2. Infection
3. Birth control
4. Poor diet
5. Trauma ( rape, molestation)
6. Lack of foreplay
7. Rashin iya wasanni from your spouse
8. Unresolved marital problem with your spouse
9. Lack of love for your spouse
10. Lack of trust for your spouse
11. Lack of communication during sex
12. Not knowing the how, what, the whys, where and when of sex
13. Psychological Fear kar mijin ki ya kawo miki wani cuta gida
14. Breastfeeding
15. Mental, physical and emotional Stress
16. Side Effects of other drugs
17. Lack of comfortable and enough space.
18. Infidelity
19. Etc.
Post a Comment