Yadda Ake Hada Lalle Mai Jan Duhu Mai Kyau
Dayawa ana tambaya akan me za'a sawa lalle yayi jan duhu? Tuh yau nazo muku da amsar, nayi bincike na gano abubuwa da dama wanda zai sa lalle yayi maroon kuma zaki iya samun su cikin sauki.Shi lalle kafin yayi Jan duhu yana bukatar abu mai TSAMI.
Zaki iya amfani da daya daga cikin wadannan kayan domin hada lallenki :Lemun tsami Tsamiyar hausa Tsamiyar kanti Zobo Ganyen shayi (Lipton)Coffee Garin kanunfari Garin cinamon (kirfa)Apple cider vinegar (khal tuffa) ko white vinegar beetroot juice Ki sani duk Wanda kika zaba daga ciki zaki maida shi kaman ruwan kwabin lallen kuma da dumi zakiyi amfani dashi.
Karanta Wannan: Kin Taɓa Fuskantar Matsalar Bushewar Gaba?
Amma zaki sa ruwa dan kadan a hadin. Sannan ki rufe lallen da leda na dan wani lokaci, zakiga ruwan lalle ya tsatso kuma yayi ja. Tuh da kinga haka sai ki shafa lallenki, zaki sha mamakin ynda zaiyi jan duhu.Note: Ki samun lalle mai kyau sbda wasu lallen basuda kyau, ko sun dade a jiye ko akwai kurar kasa a ciki.
Post a Comment