Kin Taba Fuskantar Bushewar Gaba, Sahihin Maganin Budewar Gaban Macce

 Kin Taba Fuskantar Bushewar Gaba, Sahihin Maganin Budewar Gaban Macce? 




Assalamu alaikum barkanmu da wannan lokacin kamar dai yanda kuka sani abu biyu sune manya wajen kafewar ni imar mace wato ciwon sanyi ko kuma matsalar aljanu kuma duk wadannan bayanan sun gabata a shirinmu na baya don haka yau kuma zamu duba abinda zai magance matsalar idan mace lafiyarta kalau


Abinda ake nufida bushewar gaba dai shine mace wacce ni imarta bata gamsareda mijinta a wajen saduwa ta yanda daga an fara zata kasance abushe koda kuwa sun dauki lokaci suna wasannin motsa Sha awa irin wannan ne namiji azzakarinsa zaiyita ciwo yana zama wani iri wanima har tsagewa zainayi 

Sannan ita kanta mace ba dadi takejiba saidai ciwo musamman lokacinda taje yin wanka a wannan lokacin hakika kusan duk macenda ta fuskanci wannan matsalar zaka samu rashin jituwa ita da mai gidanta 


Karanta Wannan: Amfanin Gyada Goma A Jikin Dan Adam 


DOMIN MAGANCE MATSALAR.

ki kasance me yawan shan kayan 'ya'yan itatuwa (fruit) sannan ki koyi tsumi kala kala don idan wani beyi mikiba wani zaiyi miki


 kisamu madarar shanu ki hadashi da chukui da zuma ki damasu waje daya kinasha cokali uku (3spoon) safe da yamma 


Yana saka mace ta zama me ni ima da saurin jikewa da danshi lokacinda sha awarta ta tashi


sai kuma na biyu zaki iya fasa kwai guda biyu ki buga ya kadu sosai

sai ki zuba ruwan ugu rabin cup a ciki sannan kisa zuma cokali uku (3spoon) ki kuma kadawa sosai

ki zuba madarar gari cokali biyu (2spoon) kiyita kadawa

sai kisa lemon tsami kadan don ki rage karni sai ki shanye idan kikayi kwana uku (3days) kinayi a jere zakisha mamaki


Sannan zogale shima yanada tasiri sosai a wajen samun ni ima da wuri saidai yanada matsalar batawa mace ciki Amma idan Zaki dafa zogale ki tace ruwan Ki zuba madara ta ruwa kota gari ki shanye zaiyi wahala Ki kasa gamsarda mijinki


Bissalam.....

Post a Comment

Previous Post Next Post