Hanyoyi Goma Sha Biyu Da Macce Zata Samu Fata Mai Kyau Mai Haske Kuma Ba Bleaching Ba
Idan kikabi wa innan Hanyoyin inshaAllah zaki ga chanji a fatar ki.
1. Yawan shan ruwa kamar 6-8 cups a rana
2. yawan shafa mai kar a ringa bari jiki yna bushewa.
3. A ringa exploiting skin da natural scrub sau 1-2 a sati
4. ki ringa amfani da natural oil kamar su olive oil, coconut oil, Shea butter: idan kina so jikinki ya ringa taushi ki ringa amfani da man olive oil da Shea butter.
5. kar a kwanta da makeup: ki tabbata kin Wanke fuskar ki sosai ko kiyi amfani da coconut oil da tissue wajan cire makeup.
6. A daina amfani da cosmetics din da sukai expire.
Karanta Wannan: Ba Duk Aljannu Ake Daurewa Ba A Watan Ramadan
7. Sannan a ringa amfani da man kariya daga rana idan za'a fita.
8. A sami isashshen bacci atleast 8 hours kullum.
9. A ringa yawan shan fruits da suke da vitamin C kamar irin su papaya, orange, banana, mango etc da vegetables like Carrot, Alayyahu, tomato
10. A ringa shan natural fruit juice ko da once or twice a week ne, kamar irin su Orange juice, Lemon juice, Carrot juice, potato juice.
11. Stress yana kawo matsalolin fata, Saboda hka a guje stress mutum ya dinga Samun hutu da natsuwa.
12. A ringa yin exercise.
Post a Comment