Tsaftace Farji A Wannan Yanayin Na Zafin
hanyoyin tsaftar gaba, yana bukata kulawa
kamar....
Tsafta.
Kamshi.
Matsi.
Dansi ( Ni'ima)
Wanna abubuwan Dana fada shine darajarki da martabarki gurin mijinki kinsa KO ta Ina kin gama.
KAYAN HADIN
Ganyen magarya
Garin hulba
Almiski
Man zaitun
Tafarnuwa danye
Bagaruwa
Auduga
Ruwan dumi da gishiri
Ranar farko ki hada ganyen magarya, garin
Hulba, bagaruwa, kadan kamar guda 10 ki fasa kwallon tafarnuwa ki dauki guda 3 ki daka sai ki hade duka kayan kisa ruwa kadan ki dafa idan ya dahu ki barshi ya huce sai ki Samu auduga kina sawa a cikin ruwa kina wanke KO Ina na gabanki.
Ciki da waje ki tabbatar kin wanke ko ina anaso wanna ruwan ki rage kadan kuma ya
zama yana da dumi sosai sai ki Samu wani auduga daban ki dangwala ruwan kisa a cikin gabanki, ki barshi zuwa wani lokacin sai ki cire
tun a nan zakiga kin ciko kin hade tsaf kuma gun zaiyi laushi sosai sai ki Samu almiski ki mai kyau kiyi inserting shikenan haka Zaki dinga yi duk bayan kwana 3 idan ya Kama jikinki sai ki
koma yi duk bayan Sati daya daga karshe ki dinga yawan Kama ruwa dashi sai ki sanya man zaitun insha Allah.
Idan kina yin wanna Zaki kasance cikin tsafta kamshi da matsi da Ni'ima.
Post a Comment