Shãƙar Warín Tusar Ma'aurata Yana Ƙara Musu Lafiya
Shãƙar Warín Túsar Ma’aurata Yana Karésú Dãga Kamúwa Dãga Cútatúka Dã Dama – Bíncikén Masanã
Sakamakón bíncíke da wasú masana súka gúdanar a jami’ar Délta Zéta daké ƙàsar Bírtaniya, Sún bayyana céwa shãƙar warín túsa nà da Matúƙar amfaní a jíkín mútum.
Sún cé shaƙar warin túsa na karé mútum daga kamúwa dag cututtúka kamar sú sanyín ƙashí, dají kó kúma sankara da wasú cútuttukan.
Jagóran wannan bíncikén Mark Wu ya bayyana cewa warin tusa na ɗauke da sinadarin AP 30 wanda ke kare mutum daga kamuwa da cutúttuka.
Ga Amfanin Warin Túsa a Jikin Mútum
1. Yana kare mútum daga kamuwa da cututtukan dake kama zucíya.
Karanta Wannan: Tsaftace Farji A Wannan Yanayin Na Zafi
2. Yana karé mutum daga kamuwa da cútar shanyéwar ɓangaren Jíkí.
3. Warin túsa na kare mutum daga kamuwa daga yawan mantúwa.
4. Yana kuma kare mutum daga kamuwa da Cútar dajín dake kama dúbura.
5. Warin tusa na kare mutum daga kamuwa da cutar sanyin ƙashi.
Mark ya kúma cé banka wa juna músamman ma’aurata tusa a hanci ba abu ne da za a riƙa jin kunya a kai ba, domin ya na da wani sinadarin da ke kara danƙon soyayya a tsakanin su.
A dalilin haka Mark yake ƙara yin kira ga masoya da ma’aurata da su riƙa yi wa juna tusa mai ɗoyin gaske saboda sabonta soyayya a tsakanin su sannan kuma da samun lafiya mai nagarta.
Post a Comment