~ Kina fama da kaikayin gaba, kuraje, fitar da ruwa mai wari?
~ Kashi tamanin (90%) cikin dari (100%) na sanyin gaba bashi da alaka da jima'i.
~ Kamar yadda mutum yake wanke bakin sa (brushing) haka ya kamata mace kullum ta canza under wear nata.
~ Barin under wear a jiki fiye da kwana daya yana haifar da:
- Kaikayi gaba
- Warin gaba
- Fitar da ruwa
- Kuraje
Dalilin Da Kesa Macce Saurin Tsufa, Da Kuma Yadda Za A Magance
~ kada a hada wankekken under wear da kaya masu datti.
~ Ayi kokorin siyan under wear wanda akayi shi da auduga (cotton), a kiyaye amfani da na roba (nylon).
~ Gaban mace baya bukatar a wanke shi da sabulu, ayi amfani da ruwan dumi ( ba mai zafi sosai ba).
~ Lokocin al'ada a dinga canza auduga (pad) akai akai (a kalla so biyar a wuni).
~ A dinga shan ruwa akai akai domin yana taimaka wajen bada kariya.
Post a Comment