Kadan Daga Cikin Kusakuren Da Ma'aurata Ke Tafkawa A Wajen Jima'i

 Kadan Daga Cikin Kusakuren Da Ma'aurata Ke Tafkawa A Wajen Jima'i



1. Rashin wasa da juna kafin jima'i. 

Manxon Allah saw yace: idan mutum zaije ga iyalin sa toh ya aika dan sako"

Sai sahabbai sukace : wanne irin dan sako? Sai yace : sumban ta (kiss) da runguma da wasanni da juna. 

Na'am :shi wannan wasannin da kiss da tsotse juna shine zai sa maniyyin macce ya gangaro daga kirjin ta zuwa maran ta, Ta yadda zatayi saurin gamsuwa. 

Domin rashin gamsuwa a wajen jima'i yana kawo gaba da kiyayya ga ma'aurata. 

Hasalima yana zamewa dalilin rabuwar aure. 


2. Kuskuren na biyu :

Idan miji ya gamsu toh bai kamata ya sauka daga kan matar sa ba har sai itama ta gamsu. 

Hasalima zai iya tambayan ta cewa kin gamsu? 

Idan tace eh toh sai ya sauka idan kuma tace a a sai yaci gaba da kokartawa har sai ta gamsu. 

3. Kuskure na uku :

 Rashin chanja yanayin kwanciya. 

Rashin chanja yanayin kwanciya yanasa ma'aurata su gaji da juna.

A muslinci ya halatta mijin ki yayi jima'i da ke a kwance ta baya ko ta gaba ko ta gefe ko ta makaifa ko atsaye ko ta goho koma ta yanene matukar dai ba ta dubura bane. 


Zan tsaya haka amma kuyi hakuri kada kuce nayi muku batsa  

Wallahi ba iskanci bane ko batsa waddannan maganganun dukka suna cikin koyarwar alqur'ni da sunnar manxon Allah (saw) 


Dan'uwan ku : Muhammad Kabir Idris, Kauru. 

Post a Comment

Previous Post Next Post