Ingantaccen Maganin Sanyin Na Maza Da Mata Kowane Iri Ne Mai Saukin Hadawa
Sanyin kashi sanyin mara sanyi mai sa farin ruwa ko zafin fitsari ko kuraj ko kaikayin gaba ko kaikayin matsematsi ko jin zafi ga màce wajen saduwa ko ciwon mara ko fitar kuraje a gaban mace ko daukewar sa'awa,sai a jarrana wannan fa'ida.
A samu Tafarnuwa Sili 5 Citta mai yatsu guda 1 babba,Albasa karama guda daya.
Sai a yayyanka sa samu kofi a zuba ruwa kamar kofi 2 sai a zuba su a ciki a rufe a barshi zuwa washe garai(a barshi ya kwana) sai a tace.
A dura a kan wuta a tafasa shi,idan ya wuce a saka zuma a sha kofi daya da safe daya da yamma.
Ayi haka kamar tsawon kwana 3 ko safi 1 zaka ga result mai kyau da yardar Allah.
Muna godiya Allah kara basira
ReplyDeletePost a Comment