Ingantaccen Maganin Kaikayin Gaba Na Mata

 Ingantaccen Maganin Kaikayin Gaba Na Mata 



FA'IDA GA WACCE TAKE FAMA DA KAIKAIYIN GABA:


Zuma ta asali.


2- Man Zaitun na asali.


3-'ya'yan hulba.


YANDA AKE AMFANI DA SHI:

Za ta dinga shafa zumar a gaban ta, ta barta na tsawon mintuna 30, sai ta wanke da ruwan dumi, sannan ta shafa Man Zaitun.

Zata dinga yin haka safe da yamma kafin kwanciya.

Zata dinga dafa 'ya'yan hulba na tsawon mintuna 10 da ruwan da bai wuce Kofi daya ba, bayan ta sauke ta tsiyaye shi sai ta sa masa zuma cokali uku, zata yi wannan hadin shima safe da yamma.

GABA DAYA HADIN ZATA YI AMFANI DA SHI NA ABUN DA BAI GAZA KWANA KI 7 BA

Post a Comment

Previous Post Next Post