Gyara Nononki Ya Mike Tsaye Char Kamar Na Budurwa

 Gyara Nononki Ya Mike Tsaye Char Kamar Na Budurwa 




wannan wani hadi ne da akeyi don gyaran nono musamman ga budurwa, shi wannan hadi kuma kowace macema intana bukata zata iya amfani dashi saboda tasirinshi, yanda akeyi shine za a samu.

- garin waken soya

- garin alkama

- garin zogale

- garin bawon lemun zaki

-kunfan maliya

- da zuma

sai kica kudasu guri daya sai ki rinka shafawa a nonon bayan 30mtn ko sama da haka sai ki wanke,sannan kuma ki rinka shan kunun alkama zaki sha mamaki 


Sahihin Maganin Tusar Gaba Yakamata Ki Karanta Wannan 

-------------------------------------

DON DAWO DA MARTABAR NONO DA GIRMANSA

ga matar da take son ta dawo da martabar nononta ko girmansa yanda zatayi shine zata samu

- ganyen sabara mai kyau

- da 'ya'yan alkama suma masu kyau

sai ki rinka nunu dasu, ko kunun gyada, ko kunun alkama, ko kunun shinkafa, ko kunun gero, ko ko ko duk dai wanda yasamu sai ki dafashi da wannan hadin mai albarka

--------------------------------------

DON MAGANCE MATSALOLIN MA'AURATA

AMARYA KO UWAR GIDA GA TSARABA

shi wannan hadin yana da banmamaki musamman wajen karin soyayya tsakaninki da mai gida, da martaba da farin cikin mai gida da nishadin amarya kuma yanasa maigida yaji dadin da bai misaltuwa zaki zama gagara gasar masu gasa,

saboda shi wannan hadin manya mata ne 

- ya'yan kankana

- danyar gyada mai kyau

- dabino

- alkama

- garin kumasoriyya

- ya'yan zogale

sai ki dakesu suyi laushi sai ki rinka shan karamin cokali da madara ta ruwa safe da yamma kuma shima mijin zai iya sha.

.

.

Post a Comment

Previous Post Next Post