Yadda Ake Tsaftace Farji Cikinsa Da Wajensa.

Yadda Ake Tsaftace Farji Cikinsa Da  Wajensa. 



Wannan Darasi Ne Wanda Ya Shafi Matan Aure Da Yan Mata, Kuma Wajibi Ne Ga Kowacce Macce Tasan Yadda Ake Yi, Koda Baki Karanta A Yanzu Ba Wata Rana Zaki Karanta 


     ↽kina gyaran toilet musamman idan tsugunno kikeyi Kiyi toilet kinsan wannan tiririn cikin toilet din yana dawowa ya shiga farjinki Shiyasa wasu suke toilet a cikin pow ko a Leda saboda tsoron wannan matsalar sannan idan kinje yin fitsari ki rinka zuba ruwa a wajen kafin Kiyi.

    _bayan kinyi tsarki ki goge ruwan kafin kisa wando ( pant ) wannan laima itama tana saka gaban mace wari ko kaikayi ki Dena Bari wando yana dattin a jikinki kina canjawa Sau 2 kullum sannan kada kina Bari iska tana shiga farjinki kisan irin kwanciya da Zaki rinkayi!._

      sai kuma wanke farji lokacin wanka ki Sani idan kina so lafiyar gabanki kada kina wanke farjinki da kowanne sabulu wanka.*


   GA YADDA ZAKI HADA SABULU KO KI SIYA 


  ↬ bagaruwa ( Zaki samu a wajen masu magani gargajiya ).


 ↫ zaitun soap ( Zaki samu a Islamic-medical-centre )

 

↬farin miski ( miski samu Islamic center ) 

↫ hulba na ruwa ( Islamic center )


_Amma zaplan zaitun ake hadawa dashi ki Duba idan Zaki saya Amma idan kin rasa zaflan Zaki iya sanyan zaitun soap._

  in kin sayo sai ki dauki bagaruwa ki daka' tayi laushi ki zuba a roba. Sai ki yayyanka soap zaitun din kanana a kan garin bagaruwa ki nemo miski ki hada tare ki kwabashi da ruwan hulba ki kwaba sosai yayi kauri ya damku. Sai ki zuba a roba mai kyau ki rufe.


   In kin ga dama in kwaba wa zai baki wahala ki daka a turmi in kin gama wanka sai ki wanke gabanki dashi.

   Idan kika kiyaye wadannan babu wani abinda zai Hana farjinki dandano ko ni'ima kuma babu ruwan ki da wani matsi idan zakiyi aure haka Zaki shiga gidanki kuma zakiga yadda Zaki gigita mijinki ba tareda kin saka komai a farjinki ba.


GYARAN FARJI BAYAN KIN HAIHU

   INA MATAN da sukai haihuwa da yawa ko kuma Mata masu matsala budewa, dole duk macen data haihu ta gyara kanta don ita mace yar gyara ce, mu hankalta mata a farka.

 ↝ aloevera.

↝ Karo.

・ zaitun.

・ kanunfari.

   _Ki samu aloevera ki samu Karo ki jefa kanunfari, ki tafasa ki dinga Kama ruwa dashi.

   Sannan idan kika samu ganyen aloevera ki matse ruwan ya fito ki dinga wanke farjinki ki wanke wa da ruwan dumi, sai kuma ki dinga shafa zaitun in Zaki wurin maigida.


MACE MAI CIKI KADA TA SHA MAN JIRJIR

yana matse wuyan mahaifa.

yana haddasa mace mai ciki Bari ciki.


NAMIJI MARA KARFIN JIMA'I

MAN JIRJIR

 yana Kara karfin jima'i ga maza kamar mutumin da yake da karancin Sha'awa ko kuma raahin karfin jima'i idan yana shan man jirjir citta a cikin ruwan Lipton ba madara.


AS'MA MACE KO NAMIJI

 wanda yake fama da matsalar as'ma ko tari, idan yana shan man citta a kullum Sau biyu zai sami sauki.


KARANCIN JINI BLOOD

 wanda yake da karancin jini a jikinsa, idan yana shan man jirjir ko kuma garinsa zai samu karuwar jini.


MACE MAI MATSALA JININ HAILA 

matar da jinin al'adar ta ya rikice, idan tana amfani da man jirjir zata samu waraka.


MACE KO NAMIJI

 mutumin da yake fama da sickle idan yana sha kuma yana shafa man jirjir za'a dace.


RUWAN NONO

 matar da take shayarwa idan tana shan man jirjir zata samu katuwar ruwan nonon.


Post a Comment

Previous Post Next Post