Maganin Zubewar Gashi Na Mata Da Maza Gashi Yayi Kyau Ba Haram Bane
Duk mai fama da matsala ta amosanin kai mace ko namiji wanda yake sa masa kaikayin kai ko ido ko ciwon kai insha Allahu idan yayi amfani da wannan fa'ida Allah zai yaye masa wannan matsala.
Za'a samu ganyen gwanda zaa samu lalle zaa samu tafarnuwa,sai a hade su waje daya a dake su, sannan a tafasa su a zuba gishiri kadan a ciki.
Namiji yayi aske ya rika wanke kansa dashi sosai,mace kuma ta tsefe kitson kanta ta rika wanke kai dashi sosai.
Tsawon sati guda Allah zai yaye wannan matsala.
Wallahu a'alamu.
Post a Comment