Maganin Ulcer Mai Kyau Wanda Za a Rabu Da Ita Har Abada Da Yardar Allah

 Maganin Ulcer Mai Kyau Wanda Za a Rabu Da Ita Har Abada Da Yardar Allah 










 Maganin Ulcer Mai Kyau Wanda Za a Rabu Da Ita Har Abada Da Yardar Allah 



Ciwon gyambon ciki (ulcer) ciwo ne mai zafi a cikin rufin ciki wanda shi ake kira da (Gastric ulcer)akwai kuma peptic ulcers wanda shine rauni wanda yake faruwa ga karamin hanji ko kuma cikin ciki(babban hanji).


Hakan na faruwa a lokacin da karamin rufin dake kari ciki daga sinadaren dame narka abinci karfin sa ya ragu,hakan zai bada dama ga sinadaren su rika cin gyallen rufin dake cikin ciki,wanda wannan shi ake kira da Ulcer.


YADDA ZA'A MAGANCE WANNAN CIWO:


*-Peptic ulcers

*-Gastric ulcers

*-Stomach ulcers


ABINDA ZA'A NEMA:


1. Ayaba guda 3 

2. Garin habbatussauda. 


YADDA ZA'A HADA:


Da farko zaka samu Yaba masu dan girma guda 3 sai a bare a rika dangwalar Garin habbatussauda din nan ana ci ahaka har a cinye guda ukun,kuma ana ci ne da safe kafin a karya.

Tsawon sati 2 insha Allah dukkan wahalar da ulcer take baka zaka rabu da ita.


Allah yasa mu dace 


Post a Comment

Previous Post Next Post