Hadin Maganin Budewar Gaba, Da Kuma Warin Gaba Mai Kyau Domin Ma'aurata

Hadin Maganin Budewar Gaba, Da Kuma Warin Gaba Mai Kyau Domin Ma'aurata  




Wasu matan idan ana jima'i dasu saikaji bakinsu na fitar da wani wari wari, kuma kaji gindin ya bude dayawa

MAGANI ;


Kisamo wadannan abubuwa kamar haka:


1. ganyan magarya

2. ganyan bagaruwa


sai ki nikesu ki jikasu da ruwa dan kadan, sai kimatse Lemon tsami guda 1 a ciki kisanya dan sabulun salo kadan aciki sai kisamo 'yar auduga ko tsumma mai kyau mai laushi ki tsomashi ciki kidinga goge farjinki dashi,Domin haddaden ingantaccen hadin maganin matsi Wanda zai matse ki kamar budurwa zaku iya Neman mu.


MAGANIN SANYI NE SADIDAN.


1. Citta danya 

2. Tafarnuwa 

3. Kurkum 

4. Lemon tsami 

5. Zuma 


Ake hadawa a dafa a rika.sha sau 2 a rana.



Post a Comment

Previous Post Next Post