Amfanin Kanumfari Ga Lafiyar Dan Adam

 Amfanin Kanumfari Ga Lafiyar Dan Adam



Masu hawan Jini, Masu ciwon Qirji, Masu tsakuwar Qoda, idan suna shan wannan zasu samu lafiya da izinin Allah. Za'a rika sha safe da yamma ne


4. LEMON ZAQI : Asamu 'bawon Lemu ayanyankashi kamar cikin Kofi guda, adafashi da ruwa kofi biyu. Idan ya tafasa sai asauke. Atace da rariya sannan asanya zuma arika shansa safe da yamma


Masu Ciwon kai da masu fama da kumburin ciki ko rashin narkewar abinci zasu samu lafiya


5. NA'A-NA'A : Asamu ganyen Na'a-Na'a, Ganyen Raihan, adafasu tare da kanumfari arika sanya zuma, ana shan ruwan da 'duminsa, Sannan arika goga ganyen akan goshin marar lafiyan.


Wannan maganin Ciwon kai ne sadidan, kuma yana magance chutar Kumburin jiki, Yana magance ciwon sanyi na mata

 Yana magance ciwon daji (Cancer). In sha Allahu


6. SANA-MAKKIY : Cokali uku na sanamiki, Cokali uku na garin Habbatus Sauda, Cokali biyu na chitta. Ahadasu adafa da ruwa kofi biyu Sannan asanya Sugar arika sha safe da yamma. Sannan arika shafa MAN CHITTA (Ginger Oil) akan goshin marar lafiyan. 

In sha Allahu kai zai dena ciwo. Idan kuma Jiri ne ko Hajijiya shima za'a samu lafiya in sha Allah


7. MAN HABBATUS SAUDA : Arika shafawa akan marar lafiyan in sha Allahu kan zai dena ciwo. Amma za'a rika maimaitawa safe da rana da yamma


8. MAN RAIHAN : Ahada man raihan da Man Hasa-lebban, tare da turaren Wardi ahada waje guda arika shafe jikin marar lafiyan baki daya. Bayan an karanta Fatiha 7, Ayatul kursiyyi


 7Suratul Feel 11,Qul Huwallahu 11, Falaki da Naasi 11 atofa acikin wannan hadin. 

In sha Allahu wannan maganin ciwon kai ne sosai. musamman irin wanda Shaitanun Aljanu suke haddasawa. Kuma yana magance Ciwon jiki Ko shanyewar Gabobi irin wanda Aljanu ke sanyawa


9. FUREN ALBABUNAJ : Idan ana tafasawa cokali biyu, ana shansa safe da yamma kamar Tea, in sha Allahu Za'a ga abun mamaki wajen samun waraka daga ciwon kai, Ciwon Qoda, Rashin barci, faduwar gaba, Makalewar fitsari, 

Da sauran cututtuka da dama.


Allah yasa mudace


A turawa yan uwa su amfana

Post a Comment

Previous Post Next Post