Yadda Ake Hadin Kazar Karin Ni'ima

Yadda Ake Hadin Kazar Karin Ni'ima 


 

HADIN KAZA

Wannan wani hadi ne na musamman Wanda zai karawa mace ni'ima kuma zai zauna a cikin jikinta har tsawon wata uku zuwa shida ba tare da ta yi amfani da kayan da'a ba ko na bature. 

KAYAN HADAWA

 Kaza wadda bata fara kwai ba ridi da nonon rakumi.  


YADDA AKE HADAWA

Zaki yanka kazar ki zare hanjin ba tare da anyi mata gunduwa-gunduduwa ba, sai a zare hanjinta cikin zumbutunta zaki gyara ridi ki shanya ya bushe, sai ki daka shi. Kina iya fara tafasa kazar, sannan ki zuba ridin cikin zumbutun kazar,sai ki zuba nonon rakumi ki daure zumbutun ki hada kayan miya kadan sai ki zuba nonon rakumar a ciki, ki ci gaba da dafawa har sai ya dahu sannan ki sami 

Yadda Zakuyi Chatting Da Kowanne Irin Yare Da Google Keyboard 



Karanta Yadda Ake Rabuwa Da Ƙurajen Fuska, Kuma Fuska Tayi Kyau Tayi Haske 

Fulawa

Kwai

Dankalin turawa

Attaruhu

Albasa

Nama

Bota

Mai

Maggi

Zaki sami fulawa kamar gwangwani 4 kisaka aroba kifasa kwai uku aciki kisaka bota daidai yanda zai isa kiyita kwabawa ki aje agefe.Sai ki sami namanki kitafasa da maggi da albasa kidakashi kisami dankalu kiyanka kanana kisoya sama sama idam suka soyu saiki yanka kwai dafaffe kanana akai ki jajjaga attaruhu da albasa akan soyayyan namamki kisoyasu tare.Sai ki dauko fulawar da kika kwaba kina murzawa kina sa kayan hadin atsakiya kina dannewa amma ba asan fulawar tai kauri anfi san tai falan falan

Post a Comment

Previous Post Next Post