Sahihin Maganin Karfin Maza
Duk wani magidanci da baya performing yadda ya kamata baya dadewa ko bashi da karfin gaba ga magani cikin sauki insha Allah.
Za'a nemi:
1. Garin Tafarnuwa chokali 2
2. Garin citta chokali 1
Za'a hade su waje daya a rika shan karamin chokali a cikin nono ko madara ta ruwa minti 30 kafin a kwanta da iyali.
Wannan hadin bashi da wahala ga sauki,amma akwai yaji wajen aiki,zakai mamakin sa kwarai da gaske.
Allah ya bada sa'a
Post a Comment