Masu Fama Da Chiwon Hanta Ga Magani Fisabilillah,

 Masu Fama Da Chiwon Hanta Ga Magani Fisabilillah,



Duk wanda yake fama da chiwon hanta ya gwada wannan maganin da temakon Allah za'a dace,


Kasamu albasa wato onion guda shida 6 manya sannan ka yayyanka su kamar za'ayi miya,


Sai kasamu ruwa wato water galon daya five litre 5 sai ka raba ruwan gida biyu, sai ka dauki rabin ruwan wato half galon sai ka dafa albasar onion da rabin ruwan,


Bayan ka gama dafa albasar onion sai ka tache albasar sai ka zubar da albasar, sannan sai ka dauko rabin ruwan daka ware sai ka hada shi da rabin daka dafa albasar kaga ya dawo galon guda kenan,


Sai ka samu zuma mai kyawu, sai kasamu karamin kofi irin na silver ko kuma karamin kofin roba, 


Sai ka rinka chika small cup din, sai ka dibi zuma chokali uku ka saka a chikin small cup din, kana sha sau uku arana har sai ruwan ya kare da zuman,


Bayan ka gama kaje asiviti ka yi gwaji insha Allah za'a samu waraka da yadda Allah, Allah yasa adace,


'Yan uwa zaku iya share ko copies na wannan rubutun domin al'umma su amfana dashi,

Post a Comment

Previous Post Next Post