Maganin Sanyin Mara Mai Kyau Mai Saukin Hadawa Fisabilillahi
Assalamu Alaikum Warahmatullah wabarakatuhu yan uwa barkan mu da war haka muna muku fatan Alkhairi,da fatan muna cikin koshin lafiya.
A yau na bayani ne game da maganin sanyin mara na maza da mata,kuma wannan magani ne sadidan.
ALAMOMIN SANYIN MARA:
1. Dauke sha'awa:
2. Fitar farin ruwa daga gaba:
3. Tsagewar farji:
4. Fitar kuraje a gaban mace ko namiji:
5. Saurin inzali:
6. Ciwon idanu,har yakan sa a daina gani:
7. Fiyar kuraje a jiki ko wani sashe na jiki:
8.fitar kuraje a baki da makogaru:
ABINDA ZA'A NEMA:
1. ganyen zogale( moringer)
2. Ganyen raihan(basil)
3. Kanun fari(clove)
4. Citta(Ginger)
5. Tafarnuwa (Garlic)
YADDA AKE HADAWA.
Za'a samu abubuwan da muka lissafa amma kowannen su busashshe ake bukata, sai a hade waje guda a dake su ko ma niƙe su,suyi laushi.
Za'a rika diban karamin chokali a zuba a shayi ba madara(Tea) a barshi na tsawon kinti 5 sai a sha,zaai haka sau 2 a rana.i
Idan mace na ciwon mara da debi chok81 babba ta tafasa da ruwa kofi 2,idan ya wuce sai tasa zuma,tasha kofi 1 safe 1 yamma.
Za'ai amfanin dashi na tsawon sati 2 ko wata 1.
Post a Comment