Maganin Karin Girman Mazakuta (Dick Enlargement)
Har ila yau dai gamu da wata sabuwar fa'ida game da yadda za'a magance matsalar kankantar gaba,amma wannan hanya banda wanda ya zamana sanyi ne ya kankantar da gaban shi sai ka fara neman maganin sanyi tukunna.
wannan sai ya nemi maganin sanyi wanda mukai bayani a baya,ko kuma wanda basur shima ya kankantar da gaban sa shima ya fara kawar da basur din tukunna.
ABINDA ZA'A NEMA:
1. Aloe vera.
2. Zuma.
3. Man Zaitun.
YADDA ZAA HADA:
Da farko zaka bare bawon Aloe vera din iya farin ciki(ruwan)ake bukata sai kasa wani abu ka motsa shi ya danyi ruwa-ruwa sannan ka Zuba man Zaitun akai da Zuma ka juya sosai.
zakaga yayi kauki kamar kyau,sai ka diba ka rika shafawa a hankali a gaban ka kana shafawa kamar na tsawon minti 5 sai ka barshi tamsawon minti 30 sai ka wabke da ruwan dumi.
Zakai haka sau 2 a rana,na tsan wani lokaci zakai mamaki insha Allah.
Post a Comment