Ingantaccen Maganin Ciwon Asma
wan albasa cikin ƙaramin kofi azuba masa zuma kaɗan ana sha safe da yamma na tsawon wata ɗaya
Zuma rabin ƙaramin kofi tare da ruwan sazabu rabin ƙaramin kofi. Za a gauraya asha kullum sau ɗaya dasafe bayan cin abinci.
Warning: Mai ciki bazata shaba
Za a ɗora ƙwallon ɗan zaitun akan garwashi ana shaqar hayaqin sau ɗaya a rana
Garin Irƙasus, hulba da shammar dukkansu cikin ƙaramin cokali Azubasu acikin ruwan ɗumi asha sau ɗaya a rana
Warning: Banda mai ciki
Garin ya'yan lauz( Hindi)+ Habbatussauda+ Garin luban+Garin yansun+Habbaturrashad+ Garin wake. Dukkansu asamu adadi madaidaici, a gaurayasu, ana ɗiban cikin ƙaramin cokali ana hambuɗa sai abishi da ruwan ɗumi rabin ƙaramin kofi safe da yamma
Post a Comment