Hadin Ruwan Tumatur Da Na Tafarnuwa Wannan Hadin Zai Kara Miki Kima Da Daraja A Wurin Oganki Har Sai Ance Kin Magance Shi Ne
Ka nemi tafarnuwa kwara uku ko biyu sai ka yayyankata ka saka ruwa kadan ka tafasa sai ka nemi tumatir mai kyau kwara daya,ka matse shi a cikin ruwan tafarnuwa sai ka sha.Ko kuma ka yi blending na tafarnuwa da tumatir daidai misali kayi blending nasu sai ka zuba ruwa ka tace ka dora kan wuta ka tafasa idan ya dan yi zafi sai ka sauke ya huce ka sha cokali daya
Yana magunna kamar
1.Sanyin kirji kamar su tarin mura,atishewa,da ciwon kai ko zazza6i na sanyin majina.
2.yana karawa namiji kuzari a yayin jima'i.
3.Yana karawa mata ni'ima musamman masu fama da bushewar gaba ko karamcin sha'awa.
4.Yana inganta lafiyar maniyin namiji samuwar Vitamin B6 da selenium a ciki.
5.Yana samarda sha'awa
6.Yana maganin cutukkan baki kamar kurajen harshe dana baki.
7.Yana maganin wasu cutukkan jini.
8.Yana kona mugun kitsen tumbi.
9.Yana magance tarin bronchitis.
10.Yana sanya cin abinci da jin dadi ko dandanon abinci kowane iri.
11.Yana rage kumburin ciki da yawan tusa.
12.Yana kashin tsutsotsin ciki.
13.Yana karawa hanta lafiya.
14.Yana safkarda hauhawan jini.
15.Yana kare barazanar kamuwa da cutukkan daji na huhu dana ciki,dana babbar hanzanya.
16.Yana kashin wasu kwayoyin cuta da ake dauka ta hanyar saduwa.
17.Yana karawa jini lafiya da samarda garkuwar jiki ai karfi dake yaqi da qwayoyin cuta a jikin Dan adam.
18.Yana maganin wasu cutuka na mata da suke kira da infections (STD).
19.yana maganin basir
20.Yana maganin raunin mazakuta ga maza.
Gargadi : Idan kana da ulcer to zaifi ka girka ruwan tafarnuwa dana tumatir kayi miyarsu sai kayi amfani da ita ko ga abinci ko ita kadai,domin tumatir yana da tsamin da zai iya tada gyambon ciki.
Idan baka da ulcer to zaka iya matse tumatir a cikin man tafarnuwa si ka sha cokali daya.
Zaka iya sha sau biyu safe da yamma har sati biyu
Post a Comment