Hadin Karawa Macce Niima Da Sha'awa Da Karin Dandano

 Hadin Karawa Macce Niima Da Sha'awa Da Karin Dandano:





 MATAN AURE KAWAI!!! IDAN KA KARANTA KAYI KOKARI KA TURAWA SAURAN YAN UWA DOMIN SUMA SU AMFANA:


Wata fa'ida ce wacce kamata yayi kafin na fada, kowacce mace da zata yi amfani da ita ta bani wani tukwici amma saboda mai gida na bar muku shi kyauta. 


 Macen dake su ta rikita mai gida to ga hanya mai sauki,ke ko mota kike so indai kikai wannan hadi tofa kin samu,amma fa idan an samu mota kar a manta dani. Hanyar kuwa itace. 


 ZAKI SAMU: 


 1. Dabino 

 2. Kwakwa (coconut) 

 3. Nonon Rakumi 

 4. Zuma 


 YADDA ZAKI HADA.


 Da farko zaki cire kwallon dake cikin dabino,sai ki kawo kawar ki bayan kin bare bawon ta ki samu ruwa kadan ki zuba a kai kiyi blending nasu.


 bayan kin gama sai ki kawo zuma kamar rabin kofi nonon Rakumi kamar kofi daya ki hada da kwakwar nan da kika hada da dabino ki hafe da zuma da nonon Rakumin waje daya. 


 Ki rika sha kadan kadan kamar tsawin kwana 7 zaki bada labari.


Post a Comment

Previous Post Next Post