Duk Mai Bukatar Karin Girma Ko Gyara Ko Cikowar Nono Ga Maganin Daya Dace Da Ita INSHA ALLAH

 Duk Mai Bukatar Karin Girma Ko Gyara Ko Cikowar Nono Ga Maganin Daya Dace Da Ita INSHA ALLAH




Maza da yawa suna son suga kirjin mace ya ciko ya tsaya yayi kyau ko babu komai akwai kyawon gani,wasu kuma basu damu da wannan ba amma da yawa maza suna son sa sosai domin yana da nashi rawar da yake takawa a wajen kwanciya yayin wasanni.


Sannan yan mata da yawa suna samun kalubale daga samari idan suna da kananan halitta na Nono,wasu kuma da auren nasu amma sun bari ya zube ya lalace ya zama babu kyawun gani.


Wata haihuwar bata wuce daya ko biyu na amma idan ka ganta tambayar wata uwar marayu duk ta bari sun zube sun lalace.


Ga hanyar da zaa bi domin gyarwa tare da kara musu kyawun gani.


ABINDA ZA'A NEMA:

1. Garin plantain (Filenten) gwangwani 2 da rabi. 

2. Garin hulba gwangwani 1.

3. Shinkafar tuwo gwangwani 1.

4. Gyada rabin gwangwani.


Dukkan su zaa hade su waje daya a dake su sosai sanan a rika salala (kunu)dashi a rika sha da safe kafin a karya zuwa wata daya.

Insha Allah wannan hadin bayan gyaran Nono da yake har gyara jiki yake da garin kiba wajen gyara jiki.

Allah yasa mu dace.



Post a Comment

Previous Post Next Post