Yadda Ake Turaren Farji Tana Da Kyau Duk Macce Yasan Wannan

 Yadda Ake Turaren Farji Yana Da Kyau Duk Macce Tasan Wannan 



 

ya rika kamshi 

Ambur 

Misk 

Ganyen magarya 

Rihatul hubb 

Maul miyami 

ki hadasu wuri daya ki tafasa ki tace ki juye a roba ki kara ruwa ki zauna minti talatin idan xaki kwanta ki kama ruwa dashi ki shafa a gefen farji bata yadda zaay mijinki ya gujeki 



Abubuwa shida da ba su kamata a shafa a fuska ba...


mayukan wanke gashin ka Abubuwa shida da ba su kamata a shafa a fuska ba... Fuska na daya daga cikin wuraren da yakamata a kula da ita domin da zarar an hangi mutum itace abin da za a fara kalla. Mata da dama domin neman gyara sai su shafa abubuwa da dama domin gyaran fuskarsu ba tare da sanin ko wannan abin ya dace da fuskar ko kuma bai dace da ita ba. Akwai abubuwan da idan an shafa a fuska maimakon su kawo wa mutum waraka sai su kara feso kuraje a fuskar. Don haka zan lissafo su domin a kula.


· Bai kamata idan an zo fesa turaren gashi ya taba fuska ba. Domin idan wannan turaren ya taba fuska yakan janyo gautsin fata da kuma nuna tsufa ga fuska. Sai a kula.

· Kada a shafa man ‘lotion’ ko wane iri a fuska. Yawan shafa man na toshe ramukan gashi dake fuska kuma hakan yakan haifar da fesowar kuraje.

· A daina shafa turaren hammata a fuska (deodorant). Kamar yadda ba za a iya daukar tawul din fuska a goge hammata, haka kuma bai dace a shafa turaren hammata a fuska ba koda wannan ya kasance mai yawan gumi.

· Man wanke gashi ‘shampoo’ na dauke da sinadaran da ke iya bata fuska. Don haka, sai a kula idan an zo wanke gashin ka, kada a hada kumfar wajen wanke fuska domin hakan yakan sanya fuska dada tsufa da kuma bushewa.

· Idan an zo yin hadin man wanke gashi kamar man ‘mayonnaise’ sai a kula kada ya taba fuska. Idan ya taba fuska, yana hana fuska sakewa har ya haifar da fesowar kuraje.

· A kula wajen amfani da man da ake shafa wa gashi ‘hair dye’ a fuska a matsayin ‘eye shadow. Yin hakan na haifar da fesowar kananan kuraje da za su iya bata fuska.


Post a Comment

Previous Post Next Post