Yadda Ake Hadin Ganyen Gwaiba Mai Matse Ciki Da Wayen Gaban Mace:
Zaki nemi kayan hadi kamar haka
-Ganyen gwaiba
-Bagaruwa
- Kimba
Zaki samu ganyen gwaiba mai kyau zaki wankeshi sai ki tafasa sosai sai ki zuba avcikin wani mazubi da zaki iya shiga sai kinyi mintuna goma sai ki fita sannan ki samu bagaruwa da kimba kadai ki tafasa da yamma ki dunga shiga cikin ruwa kuma.
Yadda Ake Hadin Karin Kiba:
Zaki nemi kayan hadi kamar haka;
Yayan hulba
Alkama
Waken suya
Gyada
Garin dabino
Garin shinkafan tuwo
Madara
Zuma
Man zaitun
Zaki samu wadannan kayan hadin sai ki jika ki markada ki soya da man zaitun ki dunga ci.
Post a Comment