Yadda Ake Amfani Da Kuka Domin Karin Ruwan Maniyi

 Yadda Ake Amfani Da Kuka Domin Karin Ruwan Maniyi 



A kasar Hausa kaf ba wata miya da take da tarihi fiye da shekarru Dari biyu wacce aka yi amanna da dimbin amfaninta da ya zarce na miyan ganyen kuka.

Ganyen kuka yana maganin cutuka da dama a jikin dan Adam.

Shafin ciwo da magani shi ne shafi na farko a social media da ya fara rubutu kan dimbin sirrukan miyan kuka tun a shekarrun baya.

Yauma mun sake dawo maku da faidodin miyan kuka.

Kuma dukansu an jarraba an samu biyan bukata kaima zaka iya jarrabawa.

1.Maganin basir :Idan basir ya takuraka ka daina shan kayan maiko,da zaki ka fake shan miyan kuka.

2.Tana Karin basira ga yara da manya.

3.Tana Kara lafiyar ido ga masu bukatar hasken ido da matsalar da ta shafi ta gani.

4.Tana maganin ciwon daji waton cancer.

5.Tana samarda qwayoyin haihuwa ga mace (ovolution) wacce bata fitarda qwaqwan haihuwa.

6.Tana kara yawan qwayoyin haihuwa ga namiji (sperm cells)

7.Tana warkarda gyambon ciki mai fitarda wari zuwa a cikin baki

8.Tana maganin zafin ciki da kumburin ciki.

,9.Tana sanya cin abinci ga masu jin basa iya cin abinci su koshi

10.Tana narka kitsen jini dana ciki ga Wanda tumbi yaiyi wa yawa.

11.Tana karawa zuciya lafiya 

12. Tana rage yawan mantuwa.

13.Ana turara tsakin kuka da tafarnuwa a cikin gida maganin shigar miyagu waton mayu da aljannu.

14.Tana karawa mata da maza sha'awa da jin dadin saduwa.

Da zaka shekara kana shan miyan kuka ba wani illa da zata janyo maka,asali sai karin lafiya da karfin jiki.

Alhamdulillah,


Post a Comment

Previous Post Next Post