Maganin dadewa ana jimai da samun zango 3.
Da yawa wasu mazan danuwa da tunani da kuma tausayi sune suke jawo musu matsala ta rashin karfi ko saurin kawowa.
Wasu kuma rashin hutu da yawan bacin rai da rashin ishashshen barci da fargaba ko tsoro sune suke tasiri wajen saurin inzali gare su.
Wasu kuma Infection wasu virus wasu kuma matsaloli na hawan jini ko diabetes ko matsalar zuciyar kwakwalwa ko ciwon kugu da baya dadai sauran su.
Insha Allah a samu wadan nan abubuwa da tauna aga ikon Allah.
Zaa samu.
1. Namijin goro 1
2. Kwakwa r fashewa kamar ta 20
Sai ka hade su ka taune ka tsotse ruwan ka hadiye sauran kasha ruwa,amma da dare ake yi kafin a kwanta barci.
Insha Allah zakai mamaki zaka bada kabari.
Sannan idan matsalar ka bata cuta bace ta rashin bacci ce ko rashin nutsuwa ko bachin rai sai ayi kokari a rage.
Allah yasa mu dace
Post a Comment