Sahihin Maganin Bushewar Gaba Mai Saukin Hadi.

 Sahihin Maganin Bushewar Gaba Mai Saukin Hadi. 



Hadin garin Habbatus sauda da hulba da Zuma.

Yana MAGANCE :-

Discharge.(fitar. Farin ruwa.

Kurajan gaba.

Wurin Gaba.

Niima.

Kisami garin Habbatus sauda cukali 1.

Garin hulba cukali 1.

Zuma Mai kyau.

Ki hadesu wuri Daya,ki kwabe su,sai ki rinka lakuta kina shafawa gaba awa 1 zuwa 2.

 Zakisha mamaki waraka insha Allah.

Kusayi kwayoyinta ku daka gudun sayan marakyau

Post a Comment

Previous Post Next Post